Tuesday, 3 March 2015

Why Instagram might ban Kano State and Kaduna State ( joke) - Isa Ahmed (Gombe)

Shugaban instagram ya nuna matukar damuwa akan yadda yan Najeria ke bude accounts din instagram. Wato Faifai wanda aka fi sani da " yan arewa masu.." Yanzu haka abun ya koma iskanci hadda yan arewa masu Alatu, Yan Arewa masu tsuwaiyu, yan arewa masu neman matan aure, yan arewa masu rashin karatu da sauran su. Bincike ya nuna mana cewa kanawa da yan kaduna na cikin wanda suka shahara wurin yin irin wannan abu a instagram. 

Shi dai mai instagram ya ce nan gaba za a hana kanawa da yan kaduna amfani da instagram. Saboda idan ba ayi hankali ba za su mayar da instagram tamkar kantin kwari da kuma obalande. 

Labari daga Isa Ahmed (gombe) 

No comments:

Post a Comment